ProZ.com translation contests »
Mox presents: "The comic life of a translator" » English to Hausa » Entry by Hamisu Mohammed


Source text in English

Translation by Hamisu Mohammed (#28900)

Source text image

I began the revision and realized that it was a humongous pile of excrement produced by Gurgle!

Nonetheless, I delivered a perfect translation... but the customer had my sublime work edited by some illiterate jerk who ruined it!

And they published online my now-defective translation alongside my name!

Ina fara aikin duba fassarar sai na lura ashe wani tarin aikin shirme ne da Gurgle ta fitar!

Duk da haka, na gabatar da kyakkyawar fassara…amma sai abokin harkar ya bayar da wannan tsararren aiki nawa ga wani kungurmin jahili don gyarawa inda ya bata shi gaba daya!

Sai kuma suka dora aikin nawa da yanzu ya ke cike da barna a kan intanet tare da suna na!


Discuss this entry